TARBIYYA

A matsayin iyaye ya kamata muja yaranmu a jiki dalili kuwa ta haka ne zamu gane damu wansu abunda sukeso da kuma abun da basasa.kuma idan kaja yaro ajiki anuna musu ya rayuwa take akoya musu addini,girmama iyaye, malamai,da duk wanda ya girme ka ko a gida ko a waje. Idan yaro yayi laifi a nuna musu sunyi laifi kuma a gaya musu illar sa. A dinga sanin wani irin abokai suke mu’amala dasu…..(zamu ci gaba)…..

Leave a Comment